Warning: Attempt to read property "post_type" on null in /www/wwwroot/islamstore.org/wp-includes/class-wp-query.php on line 4196 Fuskantarwar Da Alƙur’ani Yake Yi Zuwa Ga Amfani Da Hankali Tana Bayyana Ta Lamurra Da Yawa Kamar Haka: – This is Islam Publications
Fuskantarwar Da Alƙur’ani Yake Yi Zuwa Ga Amfani Da Hankali Tana Bayyana Ta Lamurra Da Yawa Kamar Haka:
Alƙur’ani yana magana da mutum ne a
matsayinsa na halitta mai hankali, wayayye,
‘yantacce daga dukkan wani nau’i na koma-
baya, da girman kai, tsoro, domin ya lurar
da shi wajabcin imani da Allah ta dalilai da
hujjoji na hankali, masu yawa, da suka haɗa
da faɗar Allah: {Ko an halicce su ne ba daga
komai ba? ko su ne masu halitta? ko su ne
suka halicci sammai da ƙasa? Kawai dai ba
su sakankancewa} (Ɗur :35,36).
Parturient ut id tellus vulputatre ac ultrlices a part ouriesnt sapien dignissim partu rient a a inter drum vehicula. Ornare metus laoreet tincidunt eros rolem tristique pretium malada.
Cras rhoncus vivamus luctus platea arcu laoreet selm. Curae est condenectus sed hac a parturient vestibulum.
Reviews
There are no reviews yet.