Hijabi Ba Tufafi Ne Kawai Ba

Tsara alaƙa tsakanin namiji da mace yana gudana ne
a kan wasu dokoki da al’adun da mutane suka tsarawa
kansu, abin da ya kawo ra’ayoyi da abubuwa da yawa
a tarihi, waɗanda zai yi wahala a ƙididdige su, sai
dai littafan tarihi da na nazarin halayyar ɗan adam
(Anthropology) sun ba mu labarin wasu mutane
waɗanda ba su ganin laifin tsiraici da ala ƙa barkatai
tsakanin maza da mata, kamar yadda a gefe guda
suka ba mu labarin mutanen da suke ɗaure mace
da sarƙa don tsoron kada a afka mata, da waɗanda
suke lulluɓe maza su bar mata, ko kuma su rufe wani
wuri a jikinsu su bar wani wurin, da sauran halayen
mutane daban daban waɗanda ba za su ƙirgu ba.

Register or Login with your Social Account

Register or Login by Email for free download
Please, log in
Description

Panels: in longitudinal and transverse dimensions of A2 dimensions.

Longitudinal banners: Size: 80cm * 200cm

Reviews (0)

Reviews

There are no reviews yet.

Be the first to review “Hijabi Ba Tufafi Ne Kawai Ba”

Your email address will not be published. Required fields are marked *

About woman

Parturient ut id tellus vulputatre ac ultrlices a part ouriesnt sapien dignissim partu rient a a inter drum vehicula. Ornare metus laoreet tincidunt eros rolem tristique pretium malada.

Cras rhoncus vivamus luctus platea arcu laoreet selm. Curae est condenectus sed hac a parturient vestibulum.

technical description

OUR ADDRESS

New York

56 E. Fieldstone Street
Summerville, SC 29483

Email:  [email protected]
Phone:  +18 (0) 545 77 32

Paris

28 Boulevard des
Capucines, 75009

Email:  [email protected]
Phone:  +18 (0) 545 77 32

CONTACT US

Whether you’re looking for answers, would like to solve a problem, or just want to let us know how we did, you’ll find.

Register

Your personal data will be used to support your experience throughout this website, to manage access to your account, and for other purposes described in our privacy policy.