Rubutun Larabci

Tana iya yiwuwa wata rana wani daga cikinmu ya tsaya yana mamakin ganin wani Allo da aka rubuta shi da haruffan Larabci a yayin da ya kai ziyara ga wani gidan tarihi a ƙasashen gabas, ko idan ya ga wani Allo a wata hanya an yi masa ado da zane-zane da rubutun larabawa, ƙila ganin hakan ya ja hankalinsa, ya tsaya wani ɗan lokaci yana tunani. In kuma hakan bai faru ba, to wataƙila waɗannan zane-zanen da suke jikin bangon wannan takardar da take gabanka, su sa maka son sani wani abu a kan wannan fanni. Don haka mene ne labarin waɗannan zane-zane da rubuce-rubuce waɗanda larabawa na da can da na wannan zamani suka ƙware wajen zana su? Me ye sirrin wannan kyau da suke da shi? Me ye ya bambamta rubutun larabci da irin wannan kyau wanda zai wahala ka same a wasu yarukan?

Register or Login with your Social Account

Register or Login by Email for free download
Please, log in
Description

Double sided A4 color copy paper.

Paper Size: 80-100g

Reviews (0)

Reviews

There are no reviews yet.

Be the first to review “Rubutun Larabci”

Your email address will not be published. Required fields are marked *

About Islamic civilization

Parturient ut id tellus vulputatre ac ultrlices a part ouriesnt sapien dignissim partu rient a a inter drum vehicula. Ornare metus laoreet tincidunt eros rolem tristique pretium malada.

Cras rhoncus vivamus luctus platea arcu laoreet selm. Curae est condenectus sed hac a parturient vestibulum.

technical description

OUR ADDRESS

New York

56 E. Fieldstone Street
Summerville, SC 29483

Email:  [email protected]
Phone:  +18 (0) 545 77 32

Paris

28 Boulevard des
Capucines, 75009

Email:  [email protected]
Phone:  +18 (0) 545 77 32

CONTACT US

Whether you’re looking for answers, would like to solve a problem, or just want to let us know how we did, you’ll find.

Register

Your personal data will be used to support your experience throughout this website, to manage access to your account, and for other purposes described in our privacy policy.