Yaya Zata Kasance Kyautar Nobel Ta shekarar 1130M

Wayewar Musulunci ta mamaye duniya fiye da shekaru 800, tun daga shekarar (630 zuwa 1430). A lokacin duniyar Musulunci da yaren larabci su ne lamba ta farko wajen ilimi da sani, ilimi ya kai ƙololuwa a zamanin Musulunci, ta yadda aka samu adadi mai yawa na malamai da suka yi fice a wannan lokaci, a cikin fannonin likitanci da ilimin falaki da hisabi da Injiniyanci. Ɗalibai daga wurare daban daban suna zuwa wajensu don su koyi ilimi a wurinsu, littafansu da bincike-binciken da suka yi sun zama su ne abubuwan da ake karantawa a jami’o’in duniya, kamar littafan malaman nan guda biyu, Ibnu Sina da Alkhuwarizmi, da sauran malamai masu ƙwaƙwalwa da basira, waɗanda ake karantar da littafansu a jami’ar Sirbon (Sorbonne Uniɓersity) a ƙasar Faransa har zuwa wannan ƙarni

Register or Login with your Social Account

Register or Login by Email for free download
Please, log in
Description

Double sided A4 color copy paper.

Paper Size: 80-100g

Reviews (0)

Reviews

There are no reviews yet.

Be the first to review “Yaya Zata Kasance Kyautar Nobel Ta shekarar 1130M”

Your email address will not be published. Required fields are marked *

About Islamic civilization

Parturient ut id tellus vulputatre ac ultrlices a part ouriesnt sapien dignissim partu rient a a inter drum vehicula. Ornare metus laoreet tincidunt eros rolem tristique pretium malada.

Cras rhoncus vivamus luctus platea arcu laoreet selm. Curae est condenectus sed hac a parturient vestibulum.

technical description

OUR ADDRESS

New York

56 E. Fieldstone Street
Summerville, SC 29483

Email:  [email protected]
Phone:  +18 (0) 545 77 32

Paris

28 Boulevard des
Capucines, 75009

Email:  [email protected]
Phone:  +18 (0) 545 77 32

CONTACT US

Whether you’re looking for answers, would like to solve a problem, or just want to let us know how we did, you’ll find.

Register

Your personal data will be used to support your experience throughout this website, to manage access to your account, and for other purposes described in our privacy policy.